Tehran (IQNA) tilawar kur’ani mai tsarki daga bakin marigayi Muhammad Badr Hussain a babban masallacin birnin Alkahira na Masar.
Lambar Labari: 3485523 Ranar Watsawa : 2021/01/04
Bangaren kasa da kasa, Ibrahim bin Fauzi Akayah dan kasar Jordan wanda ya hardace kur’ani mai tsarki kuma ya karanta ayoyinsa a cikin zama guda.
Lambar Labari: 3482054 Ranar Watsawa : 2017/10/31